Bangaren adabi : a kasar Turkiya an buga littafin Alawiyan da kuma wannan littafi ya kumshi bincike kan rayuwar yan shi'a a kasar ta Turkiya da Nuri Donmaz ya rubuta da kuma mu'assisar da ke kula da harkokin addini da Mazhabobi ta dauki dawainiya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga wannan mu'assisar ta watsa rahoton ; a kasar Turkiya an buga littafin Alawiyan da kuma wannan littafi ya kumshi bincike kan rayuwar yan shi'a a kasar ta Turkiya da Nuri Donmaz ya rubuta da kuma mu'assisar da ke kula da harkokin addini da Mazhabobi ta dauki dawainiya. Wannan littafi wata shinfida ce ta duk mai son sanin halin rayuwa da zamantakewar yan shia a kasar Turkiya a baya da kuma a halin yanzu a takaice.
603105