IQNA

Musulmin Albaniya Na Adawa Da Buga Makalar Cin Fuska Ga Musulunci

17:01 - June 27, 2010
Lambar Labari: 1946830
Bangaren siyasa da zamantakewa: al'ummar musulmi ta albaniya a matsayinta na tushe da al'umma mafi yawa a muslmi a wannan kasa ta nuna adawarta da duk wani na buka makala da ta kumshi cin fuska da mutunci ga addininm Musulunci da musulmi.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na yankin Balkan bayan ta nakalto daga kamfanin dillancin labarai na asioated Press ta watsa rahoton cewa; a kasar Turkiya an buga littafin Alawiyan da kuma wannan littafi ya kumshi bincike kan rayuwar yan shi'a a kasar ta Turkiya da Nuri Donmaz ya rubuta da kuma mu'assisar da ke kula da harkokin addini da Mazhabobi ta dauki dawainiya. Kuma al'ummar musulmi na nuna takaicinsu kan yadda ake watsa bayanan batanci kan addinin Musulunci da musulmi.



604201

captcha