IQNA

Littafin Palasdinu Da Bincikre Kan Hakkoki A Mahangar Musulunci

Bangaren nazari da ilimi: a birnin Damaskos na kasar Suriya an wallafa da watsa littafin Palasdinu da bincike kan hakkoki amahangar Musulunci kuma cibiyar bincike ta Alzaituna ta dauki dawaibiyar bugawa tare dad a mu'assisar al'adu ta Palsdinu da ke da cibiyarta a Damaskos.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na kasar Suriya bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta Ma'a ta watsa rahoton cewa; a birnin Damaskos na kasar Suriya an wallafa da watsa littafin Palasdinu da bincike kan hakkoki amahangar Musulunci kuma cibiyar bincike ta Alzaituna ta dauki dawaibiyar bugawa tare dad a mu'assisar al'adu ta Palsdinu da ke da cibiyarta a Damaskos. Wannan littafi ya kumshi shafika dari uku dad a hamsin da daya.


604197