IQNA

An Fara Zangon Zane Na Kur'ani

17:01 - June 27, 2010
Lambar Labari: 1946835
Bangaren harkokin kur'ani: an fara zangon zane na alkur'ani a Zabul

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; Fatima Azadi Mukaddam shugabar cibiyar kula da mahardata mata a darul kur'ani ta Imam Sajjad (AS) na Zabul a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan Iran ta bayyana cewa; an fara zangon zane na kur'ani da iya rubutu a Zabul

603823
captcha