IQNA

An Gudanar Da Maulidin Imam Ali (AS) A Birnin Lahur

19:27 - June 27, 2010
Lambar Labari: 1946896
Bangaren siyasa da zamantakewa; An gudanar da taron maulidin Imam Ali(AS) a birnin Lahur na kasar Pakistan, wanda ya samu halartar malamai dam asana daga bangarorin kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga bangaren yada labarai na kasar Pakistan an habarta cewa, an gudanar da taron maulidin Imam Ali(AS) a birnin Lahur na kasar Pakistan, wanda ya samu halartar malamai dam asana daga bangarorin kasar. Bayanin ya ci gaba da cewa taron ofishin yada al'adu na jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke birnin shi ne ya dauki nauyin gudanar da zaman taron, inda aka gudanar da laccoci.604114




captcha