IQNA

Jami'an Ofishin Jakadancin Japan Sun Gana Da Kwamitin Kare Qods

19:34 - June 27, 2010
Lambar Labari: 1946899
Bangaren siyasa; Babban mai bayar da shawara kan harkokin siyasa ga jakadan kasar Japan a jamhuriyar Musulunci ta Iran ya gana da sakataren kwamitin kare masallacin Qods.
Kamfanin dilalncin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga banagraen hulda da jama'a na kwamitin kare kare qods an bayyana cewa, babban mai bayar da shawara kan harkokin siyasa ga jakadan kasar Japan a jamhuriyar Musulunci ta Iran ya gana da babban sakataren kwamitin kare masallacin Qods mai alfarma. Bayanin ya ci gaba da cewa bangarorin biyu sun tattauna dangane da hanyoyin da ya kamata abi wajen taimaka ma al'ummar palastinu da suke fuskantar matsanancin zalunci, musamman ma alummar Gaza da yahudawan sahyuniya suke killace su. 604052



captcha