Bangaren fikira da ilimi; Dukkanin bangarorin Musulunci da suka da mazhabobinsa, sun yarda da cewa Imam Ali dan Abu Talib (AS) yana da matsayi na musamman a cikin addini.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, daya daga cikin malaman addinin Musulunci a lardin Azarbaijan Sayyid Hussain Mutahhar Nejad ya bayyana cewa, dukkanin bangarorin Musulunci da suka da mazhabobinsa, sun yarda da cewa Imam Ali dan Abu Talib (AS) yana da matsayi na musamman a cikin addini. Malamin ya ci gaba da cewa Imam Ali (AS) na musulmi da wanda ba musulmi ba ne, shi dukkanin 'yan adam ne baki daya, da ma dukkanin halittun Allah da ke bayan kasa.604112