Bangaren al'adu da fasaha: a birnin Beirut fadar kasar Labanon ne aka gudanar da taron kasa da kasa na Imam Ali (AS) da cibiyar kula da al'adu da labarai ta Firdaus ta shirya a ranar hudu ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a otel din Safir a birnin Beirut.