Bangaren al'adu da fasaha" an gudanar da bukin bude sabon ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Ostriya.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a hukumar yada al'adun Iran a ketare da kara kusanci a tsakanin kasashen musulmi da kuma musulmi a fadin duniya ta watsa rahoton cewa; an gudanar da bukin bude sabon ofishin yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran a kasar Ostriya.Wannan ofishi kamar sauran takwarorinsa a kasashe da daman a duniya da hukumar kula da yada al'adun Iran ta bude zai ci gaba da yada al'adun Iran a kasar ta Ostriya.
604578