Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga majiyar labarai ta iacad.gov.ae ta watsa rahoton cewa; an gudanar da zagon bada horo na harkokin kur'ani a birnin Dubai ada aka fara tun ranar sha biyu ga watan Khurdad na wannan shekara da kuma hukumar da ke kula da ahrkokin addinin Musulunci a Dubai ta shirya.Kuma wannan zangon bada horo za a ci gaba da gudanar da shi har zuwa ranar sha biyu ga watan Khurdad na shekara mai zuwa ta dubu daya da dari uku da gomiya tara hijira shamsiya.
604873