Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo an habarta cewa, an gudanar da tarukan maulidin Imam Ali (AS)a cibiyoyin Musulunci daban-daban na kasar Birtaniya, tare da gabatar da jawabai kan tarihin rayuwarsa. B ayanin ya ci gaba da cewa irin wadannan taruka na cikin tarukan da mabiya tafarkin manzon Allah a kasar kan gudanar. 604517