Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, wani malamin addinin Musulunci kuma shugaban cibiyar isar da sakon Musulunci Muhammad tajalli ya bayyana cewa, a daidai lokacin da makiya addinin Musulunci suke yin amfani da al'adunsu wajen bata al'adun musulmi, aikin masu tabligi ne su wayar da kan musulmi kan hakan. Bayanin ya ci gaba da cewa wannan daya ne daga cikin muhimman abubuwan da ya kamata masu tabligin su mayar da hankali kansu. 604970