IQNA

An Kira Malaman Addini Zuwa Ga Koyarwa A Afghanistan

Bangaren al'adu da fasaha; An kirayi malaman addinin Musulunci a kasar Afghanistan da su bayar da gudunmawa wajen koyar da dalibai a makarantun addinin Musulunci an kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, banagaren yada labaransa na birnin Kabul ya habarta cewa, an kirayi malaman addinin Musulunci a kasar Afghanistan da su bayar da gudunmawa wajen koyar da dalibai a makarantun addinin Musulunci an kasar. Bayanin ya ce babbar cibiyar kula da bunkasa harkokin ilmi da al'adu ta kasar ce ta yi wannan kira, bisa la'akari da karancin malaman makarantu a kasar. 604971