Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto da ya nakalto daga banagaren yada labarai da kula da hulda da jama na majalisar dangantaka tsakanin musulmi da kiristoci an bayyana cewa, babban mai bayar da shawara kan harkokin addini a majalisar dokokin kasar Kuwait Ali Naki ya bayyana cewa, hukmar Imam Ali (AS) ita ce hakikanin samfuri na 'yanci da adalci a tsawon tarihi bayan manzon Allah (SAW) inda dan adam yake da cikakkiyar karamarsa tare da kiyayye dukkanin hakokinsa na mutum.605245