Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, kamfanin dilalncin labaran Bru-Direct ya habarta a shafinsa na yanar gizo cewa, tun jiya lahadi ne aka kammala wani shirin bayar da horon karatun kura'ni mia tsarki da ka'idojinsa ga wasu matasa a kasar Burnai, wanda aka gudanar a birnin Kiyarong fadar mulkin kasar.Bayanin ya ci gaba da cewa an kammala shirin cikin nasara, inda sama da matasa 300 suka shiga cikin, kuma sun samu horon kan karatun kur'ani mai tsarki. 605500