IQNA

An Gudanar Da Taron Wakokin Aalwi A Kasar Sweden

Bangaren al'adu da fasaha; An gudanar da taron wakokin da aka shirya kan begen Imam Ali (AS) a kasar Sweden, wanda karamin ofishin jakadancin Iran da ke kasar ya shiya gudanarwa.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, bangaren yada labarai da hulda da jama'a na cibiyar bunkasa ala'dun Musulunci da ilmi ya habarta cewa, an gudanar da taron wakokin da aka shirya kan begen Imam Ali (AS) a kasar Sweden, wanda karamin ofishin jakadancin Iran da ke kasar ya shiya gudanarwa. Bayanin ya ci gaba da cewa taron ya samu halartar musulmi daga sassa daban-daban na kasar, an kuma gudanar da taron ne a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan zagayowar ranar haihuwarsa. 605607