IQNA

A Beirut Taro Kan Sanayyar Yan Shi'a Labanon

Bangaren nazari da ilimi: an gudanar da bikin tunawa da sheikh Musa Ja'afar Mugniya masani day a fito da sunan yan shi'ar Labanon kuma an gudanar da wannan buki za agudanar da hakan ne a cikin wanan mako goma ga watan tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da majalisar koli ta yan shi'ar Labanon suka shirya a dakin taro na Imam Said Abdul Husein Sharaful Din da ke cibiyar al'adu ta imam Sadik (AS).
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a kasar Labanon ta watsa rahoton cewa"
an gudanar da bikin tunawa da sheikh Musa Ja'afar Mugniya masani day a fito da sunan yan shi'ar Labanon kuma an gudanar da wannan buki za agudanar da hakan ne a cikin wanan mako goma ga watan tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da majalisar koli ta yan shi'ar Labanon suka shirya a dakin taro na Imam Said Abdul Husein Sharaful Din da ke cibiyar al'adu ta imam Sadik (AS).

605677