IQNA

Masallatai Da Coci Sun Fuskanci Harin Isra'ila

16:40 - June 29, 2010
Lambar Labari: 1948403
Bangaren siyasa da zamantakewa; Said Ali Maki malamin shi'a a kasar labanon a jiya ne shidda ga watan Tir ya jaddada cewa; haramtaciyar kasar Isra'ila a wuce gonad a irinta hatta masallatai da coci –coci bas u sha ba ma'ana sun fuskanci harinta.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta a kasar Labanon ta watsa rahoton cewa: Said Ali Maki malamin shi'a a kasar labanon a jiya ne shidda ga watan Tir ya jaddada cewa; haramtaciyar kasar Isra'ila a wuce gonad a irinta hatta masallatai da coci –coci bas u sha ba ma'ana sun fuskanci harinta.Sai Ali Maki ya kara da cewa ta hanyar hada karfi da karfe da aiki tare tsakanin musulmi da kiristoci suna iya yin wani abu da zai hana ko kawo sauki a hare-haren da haramtacciyar kasar Isra'ila ke kaiwa.

605611
captcha