Bangaren siyasa da zamantakewa;wani adadi daga cikin al'ummar Afganistan a dakin taro na Sarbal tare da kasancewa malama masu yawa a gurin wannan taro na addini sun gudanar da zanga-zangar nuna adawarsu a fili da yadda aka yawaita da tsananta yada addinin kiristanci a wannan kasa da kokarin yan waje masu neman canja akalar matasa musulmi ta fuskar addini.