Bangaren harkokin kur'ani : a wani zaman manema labarai karo na ashirin da bakai dangane da gasar kasa da kasa ta karatun Kur'ani Mai Girma a yau sha uku ga watan Tir mai kula da harkokin addini a Iran ya bada labarin cewa; kasashe satti ne za su turo wakilansu tis'in a gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa.