Bangaren nazari da tunani : mai kula da ofishin da ke kula da yada al'adun Iran a kasar Armeniya a lokacin wata ganawa da ya yi shugaban hada fahimta tsakanin coci da gwamnatin wannan kasa ya jaddada larurar tattaunawa da fahimtar juna irin ta addini a tsakanin addinin Musulunci da na kiristanci.