IQNA

An BudeWata Cibiyar Binciken Ilimin Shi'a Ja'afariyya A Turkiya

20:21 - July 07, 2010
Lambar Labari: 1953225
Bangaren kasa da kasa; An bude wata bababr cibiyar binciken ilmin mazhabar shi'a ja'afariyya a kasar Turkiya, wadda ked a dangantaka kai tsaye da babbar jami'ar nan ta Igdir da ke kasar.
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani labari da ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na masallacin Zainabiyya da ke cikin birnin Istanbul an bayyana cewa, an bude wata bababr cibiyar binciken ilmin mazhabar shi'a ja'afariyya a kasar Turkiya, wadda ked a dangantaka kai tsaye da babbar jami'ar nan ta Igdir da ke kasar ta Turkiya.

Bayanin ya ci gaba da cewa wannan ciya za ta mayar da hanakali wajen yada ilmomi na addini, tare da karfafa bincike kan hakikanin koyarwa irin ta mazhabar iyalan gidan manzon Allah.

Haka nan kuma za ta mayar da hanakali ga irin binciken da malamai suka gudanar kan muhimman batutuwa na tarihi, ta yadda hakan zai kara zama wata babbar hanyar ilmantar da mutanen kasar.

610374



captcha