IQNA

Wakilin Kasar Seraleyon A Gasar Kur'ani Ta Kasa Da Kasa A Tehran

13:14 - July 08, 2010
Lambar Labari: 1953375
Bangaren harkokin kur'ani : makaranci kuma mahardacin kur'ani dan kasar Seraleyon yana daya daga cikin wadanda za su kasance daga cikin wadanda za su halarci gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa a nan birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar Musulunci ta Iran .
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna daga reshenta da ke hukumar kula da yada al'adun jamhuriyar Musulunci ta Iran da kara kusanci a tsakanin musulmi da kasashesu ta watsa rahoton cewa; makaranci kuma mahardacin kur'ani dan kasar Seraleyon yana daya daga cikin wadanda za su kasance daga cikin wadanda za su halarci gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa a nan birnin Tehran fadar mulkin jamhuriyar Musulunci ta Iran . A yu sha takawas ga watan Tir na shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya za a bude gasar karatun kur'ani ta kasa da kasa karo na ashirin da bakwai.

611104
captcha