Bangaren nazari; jami'ar da ke kula da harkokin addinin Musulunci ta klarbi da daukan talibai da ta kasa kashi kashi har kashi uku kashi na daya da na biyu da na uku ta hanyar zana jarabbawa t agama gari ta hanayr rubuta jarabawa dad a amsa tambayoyi a birnin Tehran da sauren reshen jami'ar.