Bangaren siyasa da zamantakewa; a jiya ne mai bayar da fatawa a Jablul Amil a lokacin gudanar da jana'izar Said Muhammad Huseini Fadllul a filin Imam Sadik (AS) a garin Sur ya jaddada cewa; Allama Fadllullah yana daga cikin ginshiki mai muhimmanci wajen hada kan al'ummar musulmi kuma wani cabe ne da ya hada tunani mazhabin musulmi kuma ya sadaukar da rayuwarsa wajen yin hidima ga addini,al'umma da dan adam.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: a jiya ne mai bayar da fatawa a Jablul Amil a lokacin gudanar da jana'izar Said Muhammad Huseini Fadllul a filin Imam Sadik (AS) a garin Sur ya jaddada cewa; Allama Fadllullah yana daga cikin ginshiki mai muhimmanci wajen hada kan al'ummar musulmi kuma wani cabe ne da ya hada tunani mazhabin musulmi kuma ya sadaukar da rayuwarsa wajen yin hidima ga addini,al'umma da dan adam.
611289