IQNA

Bada Horon Karatun Kur'ani Mai Girma Ga Yan Waje A Dubai

13:11 - July 08, 2010
Lambar Labari: 1953387
Bangaren kasa da kasa;za a gudanar da wani zangon bada horo na musamman gay an kasashen waje mazonna birnin dubai kan karatun kur'ani mai girma.

Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa; za a gudanar da wani zangon bada horo na musamman gay an kasashen waje mazonna birnin dubai kan karatun kur'ani mai girma. A ranar sha bakwai ga watan murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a birnin Dubai na hadeddiyar daular larabawa za bada horo na musamman na harda da tafsirin kur'ani mai girma ga yan kasashen waje.



611522
captcha