Bangaren kasa da kasa: an gudanar da zaman makoki da juyayi na rasuwar Allama Fadllah marji'in addini na mabiya darikar Shi'a Saidi Muhammad Huseini Fadllulal day a rasu a ranar sha biyar ga watan tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya.