IQNA

A Tataristan An fara Zaman Bincike Kan Al'amuran Hajji

Banagren kasa da kasa; an fara wani zama na binciken al'amuran Hajji a garin Kazan a ranar talata sha shidda ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da ma'aikatar kula da harkokin addini a Koweiti da ta Indonosiya da dauki nauyin gudanarwa da kuma cibiyoyin hajji da ziyara ta Tataristan suka halarta.


Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: an fara wani zama na binciken al'amuran Hajji a garin Kazan a ranar talata sha shidda ga watan Tir na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya da ma'aikatar kula da harkokin addini a Koweiti da ta Indonosiya da dauki nauyin gudanarwa da kuma cibiyoyin hajji da ziyara ta Tataristan suka halarta.


611472