Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ta watsa rahoton cewa: Wasu daga cikin maraji'an yan shi'a da malaman mabiya tafarkin Sunna a Iraki sun fitar da wasu bayanai dangane da rasuwar Allama Fadlullahi da acikin suka mika gaisuwar ta'aziya ga al'ummar musulmi kuma tunaninsa da nazarinsa ya jadda tafarkin Shahid Sadr. A cikin wannan sanarwa sun kara da cewa ta fuskar ilimi da yin hidima ga addini dad an adam da tarbiyar bani basher da tunanai da nazari ya sake falfado da tafarkin shahid Said Muhammad Bakir Sadr.
611462