IQNA

Ana Gudanar Da Gasar Kur'ani A Iran Daidai Da Dabi'un Musulunci

11:15 - July 11, 2010
Lambar Labari: 1954033
Bangaren kasa da kasa; Ana gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a Iran bisa hakikanin koyarwar addini tare da kiyaye kyawawan dabi'u, kasar tana yin komai hatta lamurra hukuma bisa dabi'u masu kyau.
A wata zantawa da ta hada kamfanin dillancin labaran iqna da wani daya daga cikin masu halartar gasar karatun kur'ani mai tsarki da ake gudanarwa a birnin Tehran Osman Hassan Yunus ya bayyana cewa, ana gudanar da gasar karatun kur'ani mai tsarki a Iran bisa hakikanin koyarwar addini tare da kiyaye kyawawan dabi'u, kasar tana yin komai hatta lamurra hukuma bisa dabi'u masu kyau kamar yadda Musulunci ya koyar.

Makarancin wanda kuma mahardacin kur'ani ya ci gaba da cewa, yadda ake gudanar da gasar a Iran ya sha banbam da dukkanin kasashen da yaje a rayuwarsa domin halartar gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta fuskoki da dama.

612536




captcha