IQNA

An Gudanar Da Tarukan Idil Mab'as A Yankunan Kutaif

19:41 - July 11, 2010
Lambar Labari: 1954237
Bangaren kasa da kasa; an gudanar da tarukan idil mab'as a yankunan kutaif na gabacin kasar saudiyya, inda mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah suka yawa.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, tashar watsa labarai ta Rasid ta habarta a shafinta na yanar gizo cewa, an gudanar da tarukan idil mab'as a yankunan kutaif na gabacin kasar saudiyya, inda mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) suka rinjaye. Bayanin ya kara da cewa tarukan sun samu halartar malamai masu gabatar da jawabi kan hakikanin manufar sakon manzo(SAW) ga dan adam, da kuma nauyin da ya rataya dukkanin musulmi wajen isar da wannan sako mai tsarki ga sauran al'ummomi.

612347



















captcha