IQNA

Gwamnatin Masar Na Takura Wa Mabiya Mazhabar Shi'a

23:53 - July 14, 2010
Lambar Labari: 1956049
Bangaren kasa da kasa; Gwamnatin kasar Masar ta dauki matakan takura wa marubuta dam asana daga mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) da nufin rauynana karfinsa da kuma kawokarshen tasirinsu a kasar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa day a gudanar da babban daraktan cibiyar kula da harkokin bincike da nazari kan ilmomin kur'ani Mahmud Jabir a kasar Masar, inda ya bayyana cewa gwamnatin kasar Masar ta dauki matakan takura wa marubuta dam asana daga mabiya mazhabar iyalan gidan manzon Allah (SAW) da nufin rauynana karfinsa da kuma kawokarshen tasirinsu a kasar ta Masar.

Ya ce a koda yaushe gwamnatin Masar na kokarin ganin cewa, mazhabar iyalan gidan manzon Allah ba ta samu karbuwa a cikin kasar ba, kuma tana yin hakan net a hanyar daukar matakan takura wa mabiya wannan mazhaba ne.

613240



captcha