IQNA

Ba A samu Kurakurai A Gasar Kur'ani Ta Duniya A Iran Ba

20:35 - July 15, 2010
Lambar Labari: 1956234
Bangaren kasa da kasa; Yin amfani da hanyoyi na zamani wajen gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a Tehran ya sa ba asamu kurakurai wajen gudanar da gasar da kuma alkalancin tab a.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a watan zantawa da ta hada shi da daya daga cikin wadanda suka halarci gasar karatun kur'ani mai tsarki a Iran daga kasar Libya Badr Abdulhafiz ya bayyana cewa, yin amfani da hanyoyi gami da na'urori na zamani wajen gudanar da gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa a Tehran ya sa ba asamu kurakurai wajen gudanar da gasar da kuma alkalancin ta ba kamar yadda ake samu a wasu wurare.

Makarancin ya yaba da yadda gasar ta samu halartar makaranta da mahardata daga kasashen duniya daban-daban, da suka hada da na larabawa da na musulmi da ma wadanda ban a musulmi ba.

613935




captcha