IQNA

Halartar Malamai A Gasar Kur'ani Na Karfafa Masu Gasar

20:37 - July 15, 2010
Lambar Labari: 1956241
Bangaren kasa da kasa; Halartar malamai masana kan harkokin kur'ani a gasar kur'ani mai tsarki na karfafa gwiwar masu gudanar da gasar, tare da mayar da hanakali kana bin da suke yi.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wata zantawa da ya yi tare da daya daga cikin mahalarta gasar kur'ani da aka gudanar a birnin Tehran Anas Hashem Mashhadani, wanda ya zo daga kasar Qatar ya bayyana cewa, halartar malamai masana kan harkokin kur'ani a gasar kur'ani mai tsarki na karfafa gwiwar masu gudanar da gasar, tare da mayar da hankali kan abin da suke yin a karatu ko harda a gasar.

Ya ci gaba da cewa wani bangare mai matukar muhimmanci na halartar malamai a gasar shi ne, za su iya gano kurakurai tare da bayar da shawarwari domin yin gyara a gaba.

613999



captcha