Cibiyar da ke kula da harkokin addini a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ikna bayan ta nakalto daga jaridar milliyat da a ke bugawa a kasar Turkiya ta watsa rahoton cewa; ministan yankin Nordrhein-Westfalen a wani mataki da dimidiminsa ya gabatarwa majalisar shawarar amince da addinin Musulunci a matsayin addini a hukumce. Wannan mataki matukar aka amince da wannan shawara ta wannan ministan za ta taimaka matuka gaya kuma za a iya cimma burin samun daidaito a tsakanin addinai a wannan kasa.
615156