IQNA

Sanin Ma'nonin Ayoyin Kur'ani Na Da Muhimmanci Ga Mai Karatu

17:11 - July 18, 2010
Lambar Labari: 1957969
Bangaren kasa da kasa; Sanin ma'anonin ayoyin kur'ani mai tsarki na da matukar muhimmanci ga mai karatun kur'ani, ta yadda hakan zai ba shi damar sanin abin da yake karantawa, tare da ajiye wakafi inda ya kamata da kuma wucewa a wuraren da ba su kamata a tsaya da karatu ba.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya gudanar da wata zantawa tare da sheikh Mudir Muhammad Ali sahaf, wani daya daga cikin lkalan gasar kur'ani ta kasa da kasa da aka gudanar a birnin Tehran wanda ya zo daga kasar Iraki, inda ya bayyana cewa Sanin ma'anonin ayoyin kur'ani mai tsarki na da matukar muhimmanci ga mai karatun kur'ani, ta yadda hakan zai ba shi damar sanin abin da yake karantawa, tare da ajiye wakafi inda ya kamata da kuma wucewa a wuraren da ba su kamata a tsaya da karatu ba.



615816



captcha