IQNA

Gasar Karatun Kur'ani a Iran Ta Zama Abin Koyi Na Kasa Da Kasa

16:47 - July 19, 2010
Lambar Labari: 1958689
Bangaren kasa da kasa: wakilin kasar Ostriya a gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa da aka gudanar a nan birnin Tehran ya bayyana cewa fafatawa da tsari a wannan gasar ta kara masa matsayi da samun tajruba a kasar karatun kur'ani ta kasa da kasa kuma da wata babban daraja da bata misaltuwa.



Mahdi Kaka'I mahardacin kur'ani dan asalin kasar Afganistan da ke wakiltar kasar Ostriya a wata tattaunawa da cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna ya bayyana cewa; wakilin kasar Ostriya a gasar karatun kur'ani mai girma ta kasa da kasa da aka gudanar a nan birnin Tehran ya bayyana cewa fafatawa da tsari a wannan gasar ta kara masa matsayi da samun tajruba a kasar karatun kur'ani ta kasa da kasa kuma da wata babban daraja da bata misaltuwa.

612781


captcha