IQNA

Taro Kan Kur'ani Mai Girma A Turkiya

12:05 - July 21, 2010
Lambar Labari: 1959836
Bangaren kasa da kasa;taro kan Kur'ani mai girma da ofishin muftiyan Bursa a ranar asabar biyu ga watan Murdad na wannan shekara nan ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma za a gudanar da wannan taro ne a cibiyar al'adu da bada horo ta Merinos.
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga jaridar Jihan a kasar Turkiya ta watsa rahoton cewa;
618010 taro kan Kur'ani mai girma da ofishin muftiyan Bursa a ranar asabar biyu ga watan Murdad na wannan shekara nan ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya kuma za a gudanar da wannan taro ne a cibiyar al'adu da bada horo ta Merinos. Wannan taro dai an shirya shi ne da zummar tunawa da shekaru dubu daya da dari hudu da sabkar kur'ani mai girma kuma domin girmama wannan shekara a kasar Turkiya da aka bata sunan shekarar kur'ani a kasar.Kuma a gurin taron an samu halartar kungiyoyi da hukumomi masu yawa.

618010
captcha