Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga ucide ta watsa rahoton cewa; a kasar Spain za a gudanar da taron hadin guiwar kungiyoyin musulmi da daya ga watan Murdad zuwa uku ga watan na Murdad shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara a garin Bilbao. Wannan taro tamkar wani horo ne da fahimtar juna ta hanyar tattaunawa kan abubuwan da ke addabar kasashen musulmi da kuma ayyukan da wadannan kungiyoyi da ke zaune a cikin wannan kasa.
619734