IQNA

An Watsa Littafin Islam A Jaziratul Ra'uniyun

15:35 - July 24, 2010
Lambar Labari: 1961373
Bangaren kasa da kasa; an watsa littafin Islam a jaziratul Ra'uniyun da Mari Fans Margu ta rubuta day a kumshi shafuka dari biyar da talatin da hudu.



Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna bayan ta nakalto daga zinfos974 cewa: ; an watsa littafin Islam a jaziratul Ra'uniyun da Mari Fans Margu ta rubuta day a kumshi shafuka dari biyar da talatin da hudu. Marie Farans Margu a shekara ta dubu biyu da takwas a lokacin da take rubuta bayani da bincike kan shahadarta ta doktora ta zabi ta yi bayani kan Islam a jaziratul Rauniyun da ta kare a babbar makarantar ilimi mai zurfi na sanayyar halayyar dan adam EHESS.

619787


captcha