Bangaren al'adu da fasaha: a Italiya da Beljuim za a gudanar da bukin tunawa da bukin tunawa da zagayowar haifuwar Mahdi (AJ) a daidai lokacin da a Jamhuriyar Musulunci ta Iran da sauran kasashen duniya da mu'assisar Imam Mahdi (AJ).
Cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna daga reshenta na birnin Qum bayan ta nakalto daga mu'assisar kasa da kasa ta Hadarat waliyul Asr (AJ) ta watsa rahoton cewa; a Italiya da Beljuim za a gudanar da bukin tunawa da bukin tunawa da zagayowar haifuwar Mahdi (AJ) a daidai lokacin da a Jamhuriyar Musulunci ta Iran da sauran kasashen duniya da mu'assisar Imam Mahdi (AJ).Wannan mu'assisar a wannan shekara a birnin Roma babban birnin kasar Italiya ta fadada gudanar da irin wannan bukukuwa a yankuna da dama daban-daban na birnin inda ake gudanar da bincike da nazari kan mahdawiya.
621233