IQNA

An Girmama Mata Palastinwa mahardata Kur'ani A Nablus

21:27 - July 29, 2010
Lambar Labari: 1963739
Bangaren kasa da kasa; An girmama wasu mata palastinawa mahardata kur'ani mai tsarki a garin Nablus da ke yankin gabar yamma da kogin Jordan.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya nakalto daga shafin sadarwa na gidan talabijin din birnin Nablus cewa, an girmama wasu mata palastinawa mahardata kur'ani mai tsarki a garin Nablus da ke yankin gabar yamma da kogin Jordan, wanda cibiyar kula da harkokin kur'ani ta yankin ta shirya.


Bayanin ya kara da cewa mata da yawa ne suke shiga gasar da akan shirya ta kur'ani mai tsarki, inda suke taka gagarumar rawa musamman a bangaren harda..

622522



captcha