Bangaren kasa da kasa: da dama daga cikin mabiya addinai daban-daban na duniya sun hade guri guda kan imani da bayyanar mai ceto kuma Mahdawiya ya sa sun hade guri guda da komawa ga tushensu na bin addinin Ibrahima.
Muhamad Ali malamin Jami'a kuma mamba a kungiyar littafin Allah a Indonosiya kuma mai bincike a hauzar Mahdawiya a wannan kasa a lokacin wata tattaunawa da ta hada shi dad an rahoton cibiyar da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran Ikna dagane da wannan lamari ya bayyana cewa; : da dama daga cikin mabiya addinai daban-daban na duniya sun hade guri guda kan imani da bayyanar mai ceto kuma Mahdawiya ya sa sun hade guri guda da komawa ga tushensu na bin addinin Ibrahima. Ya kara da cewa; idan muna bincike a cikin littafan Allah Masu tsarki za mu gani da fahimtar mabiya addinai sun hade kan Mahdawiya da bayanai da dama mabanbanta.
623340