IQNA

Taro Kan Ramadana Farkon Sa'ada A Beljuim

14:37 - August 07, 2010
Lambar Labari: 1968451
Bangaren kasa da kasa;taro kan watan ramadana farkon sa'ada da komitin amintattu na masallacin ibn Mas'ud ya shirya a a ranar laraba ashirin ga watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Buruksel babban birnin kasar Beljuim.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga Islamic –events ya watsa rahoton cewa; taro kan watan ramadana farkon sa'ada da komitin amintattu na masallacin ibn Mas'ud ya shirya a a ranar laraba ashirin ga watan Murdad na wannan shekara ta dubu daya da dari uku da tamanin da tara hijira shamsiya a garin Buruksel babban birnin kasar Beljuim.Wannan taro zai yi bayani kan yadda albarka da rahama da kuma sa'ada ke sabka da yawaita a cikin wannan wata na azumin ramadana mai girma da kuma yadda take shafar kowa da kowa.

627431


captcha