IQNA

Limaman Masallatan Turkiya A Tataria A Cikin Watan Ramadan

15:18 - August 07, 2010
Lambar Labari: 1968479
Bangaren kasa da kasa; Wasu daga cikin malaman addinin muslunci da kuma limaman masallatan Turkiya za su iya Tataria domin jagorancin sallpli a masallatan yankin da kuma yi wa al'ummar musulmi wa'azi.



Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, a wani rahoto day a naklato daga shafin sadarwa na islamrt na yanar gizo an habarta cewa, Wasu daga cikin malaman addinin muslunci da kuma limaman masallatan Turkiya za su iya Tataria domin jagorancin sallpli a masallatan yankin da kuma yi wa al'ummar musulmi wa'azi da hannunka mai sanda.

Bayanin ya ci gaba da cewa, malaman na kasar Turkiya za su gudanar da shirye-shirye da dama da suke da dangantaka ayyukan da ya kamata musulmi ya lizimta a lokacin azumi.

Daga cikin muhimman abubuwan malaman za su gudanar har da bude ajujuwan koyar da ilmomin addinin muslunci, da karatun kur'ani gami da hukunce-hukunce na muslunci.

627515




captcha