IQNA

Ka'aba Da Masallacin Ma'aiki Sun Shirya Karbar Bakunci A Ramadana

Bangaren kasa da kasa' ofishin shugaban da ke kula da shugabancin masalatan ka'aba da na ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi y ace a shirye suke su karba maziyarta da musulmi a cikin wata mai albarka na azumin ramadana.

Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ta nakalto daga spa ta kuma nakalto daga Shugabannin da ke kula da harkokin inganta masallatan da kuma fito da fuskarsa da sanya sanyi spa inda ta watsa rahoton cewa; ofishin shugaban da ke kula da shugabancin masalatan ka'aba da na ma'aikin Allah tsira da amincin Allah ya tabbata a gare shi y ace a shirye suke su karba maziyarta da musulmi a cikin wata mai albarka na azumin ramadana. A cikin wannan wata mai albarka musulmi a ciki da wajen kasar ta Saudiya na ziyartar wadannan masallatai masu tsarki da kuma yadda musulmi daga sassa daban daban na duniya ke ziyartar wannan masallatai.

627837