Bangaren kasa da kasa : a kasashen Saudiya,KatarJodan,Aljeriya,Suriya,Bahrain,Libiya,Yaman,Turkiya,Indonosiya,Malaishiya,Labanon ,Palasdinu,Koweiti.Tunus.Hadeddiyar daular larawa Masar Niger da Nijeriya da Sauransu musulmi sun tashi da azumi.
Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran ta watsa rahoton cewa; a kasashen Saudiyya Labanon ,Palasdinu,Koweiti.Tunus.Hadeddiyar daular larawa Masar Niger da Nijeriya da Sauransu musulmi sun tashi da azumi. Ana ci gaba da samun sabani tsakanin malamai dam asana harkokin addinin Musulunci a kasashe daban-daban na musulmi dangane da ganin wata da ido da kuma I'itikadin wasu da hakan ke haddasa sabani da rashin fahimtar juna kan lamarin day a shafi ganin watan da kuma sabani wajen daukan azumi da kuma ajiyewa da ranar salla.
631055