Kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jamhuriyar Musulunci ta Iran bayan ya nakalto daga Europe1.fr ya watsa rahoton cewa;
gidan talbijin din RTL2 a Jamus sun shirya wani shiri na musamman dangane da fara watan azumin ramadana domin masu kollon wannan talbijin din musulmi. Wannan gidan talbijin din ya sanar da cewa; sun da shirin da suka yi tanadi a kullum daga farkon wannan wata har zuwa karshensa inda za su rika kaddamar da shiri na musamman ga musulmi masu kollon wannan gidan talbijin.
630799