IQNA

A Cote D'ivoire Masu Fasaha Na Himmatuwa Kan Kur'ani

12:53 - August 12, 2010
Lambar Labari: 1971979
Bangaren kasa da kasa; masana fasaha da harkokin kur'ani a kasar Cote'D'ivoire sun kara himma da himatuwa gaya na kyautata rubutun ayoyin kur'ani.



Abdallah Doso shugaban da ke kula dad akin da aka warewa Cote D'ivoire a kasuwar baje koli ta kasa da kasa ta Kur'ani Mai girma a nan Tehran karo na sha takwas kuma mai karantar falsafa a jami'ar Almustapha (SWA) Al'alamiya a wata tattaunawa da ta hada shi da kamfanin dillancin labarai na Ikna da ke kula da harkokin kur'ani a nan jkamhuriyar Musulunci ta Iran a Musalla Imam Khumeini ® ya cewa; masana fasaha da harkokin kur'ani a kasar Cote'D'ivoire sun kara himma da himatuwa gaya na kyautata rubutun ayoyin kur'ani.

631373
captcha