IQNA

An sanar Shirye-shiryen Ramadan A Radiyon Morocco

18:33 - August 14, 2010
Lambar Labari: 1973239
Bangaren kasa da kasa; An sanar da shirye-shiryen da suka kebanci azumin watan Ramadan a gidan radiyon kasar Morocco wanda ya shafi harkokin addinin muslunci dad al'adu na addini kamar yadda aka saba gudanarwa a kasar.


Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, shafin sadarwa na yanar gizo casafree ya habarta cewa, an sanar da shirye-shiryen da suka kebanci azumin watan Ramadan a gidan radiyon kasar Morocco wanda ya shafi harkokin addinin muslunci dad al'adu na addini kamar yadda aka saba gudanarwa a kasar baki daya.

Bayanin ya ci gaba da cewa a cikin irin wadannan shirye-shirye malaman addini gami dam asana sukan gudanar da bayanai na wayar da kai ga al'ummar musulmi kan muhimman abubuwa da ya kamata su kiyaye a cikin wannan wata.

Kama daga yadda ya kamata su gudanar da azumi da ma kamewa da aikata wasu abubuwa da za su iya sanya mai azumi ya rasa ladarsa a wajen Allah.

632107



captcha